Wakokin hausa Video

UKU SAU UKU SECTION 1 EPISODE 7.

cigaban shirin film din uku sau uku shirine Mai mutukar burge masoya,dare da Rana burin Director din film din uku sau uku shine saka farin ciki acikin zuciyar masu kallon wan Nan kawataccen shiri Mai nishadan tarwa dare da Rana.

Shirin film din uku sau uku ya Sami kyakkyawan aiki daga shahararren company nin Nan wato AKA multimedia wadan da sun kure gurin shirya Fina finai masu ban mamaki ku kasance da website din arewanahiya.com domin cigaba samun Fina finai masu mutukar burgewa.farin cikin ku shine farin cikin mu.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button