Wakokin hausa Video

GIDAN BADAMASI SECTION 4 EPISODE 9.

arewanahiya.com

Cigaban Shirin gidan badamasi section 4 episode 9wan nan shiri tabbas ya Sami kayatattan aiki data Falalu Adorayi film production LTD tabbas shirin gidan badamasi shiri wanda ya taka rawar gani afagen Kaya tattaun Shirin wan nan lokaci.

shirin hidan badamasi shirine Wanda ya zagaye Fadi duniya baki daya lungu da da Shirin film din gidan badamasi film ne Wanda arewa 24 ke haskawa aduk ranar alhamis ako wanne sati.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button