ADUNIYA EPISODE 58.
Aduniya shima film ne Wanda yana daya daga cikin shahararrun Fina finai masu mutukar ban Sha,awa awan Nan lokaci,tabbas Shirin film din aduniya shirine Wanda yake dauke da abubuwa kala daban daban,hada da iliman tarwa fada karwa dadai sauran su.
film din ya hada jarumai kamar su tijani asase,dady abale hikima auwal Isah Wause,Sha,iabu Lawan kumurci dadai sauran su.