ZANGA ZANGAR DALIBAN JAMI,A RESHEN JAHAR KANO.
Ajiyane kungiyar daliban makarantar gaba da secondary reshen jahar Kano sukai zanga zangar lumana Dan nuna rashin Jin dadin su,akan yajin aikin da kungiyar asuu wato kungiyar Malaman Jami,a nakasa suka shiga domin wasu dalilai nasu Wanda suke so gwamnatin tararraya tayi musu.
Ahalin yanzu dai sun gudanar da zanga zangar lumanar ajiya ranar litinin 28 gawatan biyu shekara ta dubu biyu da ashirin da biyu, secretary ilimi na jahar Kano ajiyan yayi magana da daliban kancew suna Nan sun iya bakin kokarin su dan ganin anyi maganin wan Nan matsalar.
Asuu da Malaman Jami,ar suna Nan sun kokarin shawo kan matsalar inda ahalin yanzu saura kadan su daidata akai karshe secretary ilimi na jahar kano,haka kuma yakara dacewa kokarin da sukeyi suna san suyi dai daiton da baza,akara shiga yajin aikin ba har abadan.
Muna rokon Allah yasa haka ameen domin andade ana ruwa kasa na shenyewa.