Labarai

MACE TAFARKO DATA ZAMA JANAR.

Allah Mai iko musulinci nakara samun karuwa ta hanyoyi daban daban mace tafarko data zama janar akasar jafan inda mutane keta addu,ar samun nasara da karuwa Mai albarka acikin aikin nata, tabbas muslinci ya samu karuwa inda musulmai nata nuna farin cikin faruwar hakan.duniya tayi Cha haka kuma Yan kasar Tata nataya ta murnar samun wan Nan matsiyi.

Kasa shen duniya na farin cikin samun karuwa,inda Nigeria kuma na fama da matsalar shiga yajin aiki Wanda Malam jamio,I na kasa asuu Nigeria suka tsun duma yajin aiki domin biyan buka tun su da suke so gwamnati tayi musa,Allah ya zaunar da kasar mu Nigeria lafiya.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button