Movies

HARAM SECTION 3 EPISODES 27.

Tabbas Maganar gaskiya itace kowacce halitta aduniya babba burinta shine samun farin ciki kowanne lokaci Danshi,farin ciki wani abune Mai mutukar taka rawar gani acikin rayuwar kowacce Irin halitta aduniya Haka tasa ake samun nutsuwa alokacin farin ciki.

 

Ina Mata da maza wan Nan wata sabuwar da barar samun farin cikice domin inganta rayuwar aure hakika aure wani abune Mai mutukar muhimmancin gaske da Allah ya halitta aure tsakanin bayinsa mata da maza badan wani abuba sai Dan samun zuri,a.

Ahalin yanzu ana mutukar samun matsaloli masu mutukar yawan gaske acikin aure harwasu na ganin kamar auran awan Nan lokacin bashi da amfani duba da yadda ake mutukar samun matsaloli acikinsa tambayar itace shin meye yake kawo wan Nan matsalar Haka acikin aure

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button