LU,ULU,U SECTION 1 EPISODE 9.

Farin Cikin da Babu Ranar karewa Wan Nan sirrin masoyane Dan Gyara rayuwar tarayya.
Babu Maganar tababa ita rayuwa kowacce irice Babu abun da akeso kamar farin ciki zakuji kullum muna ta maimaita kalma daya itace farin cikin duniyar ahalin yanzu ta juya Baki daya kowa bashi da burin Daya wuce Muradin farin ciki domin shine abokin rayuwa ahalin yanzu.
Da yawan Mata zakuji suna fadin sunfi San sumu Namiji Mai mutukar kuzari sosai domin shine irin Namijin da zai biya musu bukata shin Kun San dalilinsu nasan hakan suna San hakanne domin bukatar samun farin ciki badan komai ba sai Dan samun ingantacciyar rayuwa acikin duniya.
Hakika samun kulawa ta hanyar gamsuwa daga Mai gida wata muhimmiyar abace dake mutukar taka rawar gani cikin rayuwar Mata tun azamanin da zuwa yanzu babban burina kowanne lokaci shine samun farin cikin Mata domin farin cikin mace tamKar farin cikin duniyane.
arewanahiya.com