HARAM SECTION 3 EPISODES 26.

HARAM SECTION 3 EPISODE 26.

arewanahiya.com

FILM DIN HARAM FILM NE DA YAKE DA MUTUKAR NUNA ABUBUWA MASU MUTUKAR AMFANI,ANDAWO CIGABA DA AIKIN FILM DIN DAGA JIYA TALATA WANDA YAYI DAI,DAI DA 22GA WATAN BIYU SHAI KARA TA 2022.

PRODUCER DIN FILM DIN YANA MAI BAWA MUTANE HAKURI BAYAN HUTUN AKALLA WATA DAYA DA WANI ABU DA SUKA TAFI,WANDA HAKAN YA FARUNE BISA WANI DALILI MAI KARFI,AMMA YACE INSHA ALLAH SUN DAWO FAGEN AIKI TUKURU BADARE BA RANA.

YAKARA DACEWA SUNA MUTUKAR BUKATAR ADDU,AR DAN KARA SAMUN NASARA DA KARIYA ARAYUWA.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button