Wakokin hausa Video

ADUNIYA EPISODES 57.

arewanahiya.com

yau made kamar kullum film din ADUNIYA Kashi na hamsin da bakwai ya fito yau da misalin karfe takwas na dare kamar yadda aka Saba saki aduk ranar laraba,film din ADUNIYA film ne Mai dogon zango Wanda mutane ke mutukar Mararin gani aduk ranar ta laraba.

producer din film din aduniya yace suna kara samun kwarin gwuiwar yin aiki tukuru dalilin samun goyan bayan masoya,yace insha Allah zasu cigaba da aikin film din Kamar yadda suka Saba ba dare ba Rana domin ganin sun faranta ran masoyan nasu.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button