Wakokin hausa Video
SANDA SECTION 2 EPISODE 6.
SHIRIN FILMS DIN SANDA SHIRINE DAKE DAUKE DA ABUBUWAN AL,AJABI DAN NUNAWA SAMARI ILLAR KISA KO KUMA TAURIN KAI,SHIRIN FILMS DIN SHIRINE WANDA KE SAMUN AIKI DAGA HIKIMA MULTI MEDIA KANO, DADDY ABALE SHINE ASALIN MAI FILMS DIN TABBAS ABALE SHINE JARIMIN SHEKARA INDA FILMS DIN ADUNYIA SHINE FILM DIN DAYA FARA HAS KASHI YAKUMA DAUKAKA SHI HAR DUNIYA TASAN SA.
DADDY YACE SHI BABU WANI ABU DA ZAI CEWA MASOYAN SA FACE NUNA GODIYA DA JINJINA KA YADDA SUKE NUNA MASA KAUNA BA DARE BA RANA,TABBAS HAKAN NA MUTUKAR BARGESHI HAKA TASA YANZU DUK INDA YABI AFADIN NIGERIA AN SANSHI TUN FITOWAR TASA ASHIRIN FILMS DIN ADUNIYAR.
arewanahiya.com