Lu,u Lu,u Seasons 4 Episode 51 Org.

 

LU,ULU,U SHIRIN FILMS NE MAI MUTUKAR BURGEWA WAN YAKE KAWATAR DA MASU KALLO,TA BANGARE DABAN,DABAN SHIRIN FILMS DIN SHIRINE WANDA YAKE ZUWAN MUKU DUK SATI AKAN YOUTUBE MAI SUNA KANNEWOOD EXCLUSIVE WANDA ANYI SHINE DOMIN FARIN CIKIN KU MASOYA.

SUNCE SUNA SHIRIN FILMS DIN NE DOMIN FARAN TAWA MASOYA RAI,SUN KARA DA CEWA BABBAN FARIN CIKIN SU SHINE FARANTA RAN MASU SAN SU, KU KASANCE DAMU DOMIN SAKU FARIN CIKI AKOWANNE LOKACI FARIN CIKIN KU,SHINE JIN DADIN MU.

SHIRIN LU,U LU,U SHIRINE DAYA MARA TAMKA CIKIN DUKKAN SABBIN SHIRYE SHIRYE MASU KAYA TARWA FARIN CIKIN MASOYA SHINE ASALIN FARIN CIKKNMU.

AREWANAHIYA.COM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button