Movies
IZZAR SO EPISODES 107 Org.

CIGABAN FILM DIN IZZAR SO KASHINA SABA,IN DA TAKWAS,WANDA AKE SAKI ADUK RANAR LAHADI, FILMS DIN IZZAR SO FILM NE WANDA YAKE DAUKE DA ABUBUWA KALA DABAN,DABAN.
FILM DIN IZZAR SO YANA FADA KARWA WA,AZAN TARWA DA KUMA ILIMAN TARWA TA BAN GARE DABAN DABAN DOMIN SAMUN SAUKI AKAN ABUBUWAN DAKE FARUWA AYANZU AFADIN DUNIYA.
MUTANE DAYAWA SUNA BATUTUWA DABAN DABAN AKAN SHIRIN FILMS DIN IZZAR SO INDA KOWA KE TOFA ALBAR KACIN BAKIN SU AKAN SHIRIN.
WADANSU IYAYE NACEWA TABBAS SHIRIN FILMS DIN YA SHIR YAR DA YAYAN SU WANDA HAKAN YASA SU FARIN CIKIN KALLON FILMS DIN INDA HAR YANZU SUNA ADDU,AR KARIN ALABARKA DA SAMUN NASARA.
arewanahiya.com