Labarai

PROFESSOR ARMA YA,U HAMISU BICHI.

Ayaune 17 gawatan biyu shekara ta 2022. Shugaban Jami,ar gwamnatin tarayya federal University dutsinma katsina satate yake bikin zaga yowar ranar hai huwarsa Wanda yake gabatarwa aduk watan biyu na kowacce shekara.

Professor Hamisu Arma Ya,u Bichi shine shugaban makarantar Wanda yazama asalin shugaban makarantar ashekara ta 2021.


Arma Ya,u Hamisu Bichi Dan asalin garin Kano akaramar hukumar Bichi local government ta jahar kano.ya nuna farin cikinsa da Jin dadi mutuka ganin irin yadda mutane ke kokarin ta yasa gudanar da bikin za gayowar ranar hai huwar tasa.ya jinjina gami da nuna dubun godiyar sa na kasan cewar hakan.


Bayan haka Yana Kara nuna rashin jin dadin sa dan gane da faruwar abin daya faru dan gane da yajin aikin da kungiyar asuu suka shiga kwanakin baya kadan, yace insha Allahu za,ayi maganin matsalar nan bada dadewa ba san nan yana Kara Jan kunnen dalibai kancewa lalle idan andawo makaranta kowa ya dawo akan lokaci dan gujewa fushin hukumar makaranta.


Yana addu,ar Allah ubangiji ya Kai kowa gida lafiya San nan kowa ya dawo lafiya.wish your all the best.


Sako daga office din Mai daraja SUG president.
CMRD Hauwa Jidda Suleiman Ashafa.
Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button