SABABBIN WAKOKIN NAFISA ZURU.
Nafisa Zuru mace mawakiya Mai abin mamaki,wadda take ajahar Sokoto karamar hukumar Zuru.Nafisa ta shahara fagen WAKOKI kala daban daban hada da wakokin siyasa,sarauta,wakar aure,wakar suna,wakar yabo, dadai sauran su.
Nafisa na daya daga cikin shahararrun mawakan garin Sokoto,Nafisa ta zama abar kwatance haka ku mai abin mamaki kasancewar ta daya daga cikin shahararrun mawaka Mata,Wanda suke taka rawar gani fegen wakokin hausa awan nan lokaci.
anyi hira da mutane da yawa kan dalilin da yasa suke san wakokin Hajiya Nafisa,inda suka bayyana wa ma naima labaria cewa han kalinta da nutsuwar ta cikin Waka na daya daga cikin abubuwan dake burgesu Wanda acewar su hakan ya ban banta ta da sauran mawakan.
ta iya fadan kala mai masu ma,ana fada karwa ilimantarwa da kuma wa,zantarwa,masoyanta na Mata addu,ar Karin LAFIYA da tsawon kwana.
kasance da arewanahiya.com Dan kasan cewa cikin farin ciki akowanne lokaci mun gode.