Hausa Music

WAKAR ZUCIYA BY ABDUL JA,EN 2022.

Abdul ja,en mawakine Wanda yayi daban da sauran mawakan hausa,FAGEN iya sarrafa harshe da kuma fadan kalamai masu mutukar ma,ana cikin wakokin sa.

yana daya daga cikin mawakan da,ake fade asocial media,mutane da yawa na tofa albarkacin bakin su kan cewa tabbas babu shakka Abdul ja,en zai zama daya daga cikin mawakan da,akewa tunanin daukaka awan Nan SABUWAR shekara 2022.

Anyi Hira da shi mawakin Abdul kan cewa, ko yakai kimanin shekara nawa Yana waka,inda ya bayyana wa gidan redion Nasara cewa ya Kai akalla kimanin shekara goma shabiyar Yana waka.

kawanne fatan alkairi zaku yiwa jarumin mawakin naku rubuta sakonka ta han yar comments Dan Isa zuwa ga asusun kar bar sakon mawakin Abdul ja,en mun gode.???

Abdul ja,en babban Jarumi nawab Nan karni ku kasance damu Dan samun wakokin Sababbin mawakan zamani.

arewanahiya.com

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button