SENDA SECTION 2 EPISODE 5.
film din ya hada jarumai kala daban daban kamar su dady Hikima,wato Wanda akafi sani da abale,tare da shi kuma akwai kamar su tijjani asase Wanda akafi sani da kana baro uban harkalla,Garzali Miki da dai sauran jarumai Maza da Mata.