Movies
TALLAN FILMS DIN LAMBA.

film din lamba tabbas shirine Mai mutukar burgewa Wanda Yana Nan zai fito Nan bada dadewa ba,cewar Bashir Mai shadda Wanda shine Mai film din haka kuma mallakar Mai shadda global ltd yace film din lamba ya Sami aiki daga kyawawan ma aikata daban daban tun daga detectoci zuwa kana Nan ma,aikata.
cewar sa muna Nan muna karasa sauran abubuwan da suka rage San Nan su sake Dan mutane su kalla tabbas farin cikin mutane shine farin cikin mu.