Wakokin Hausa

SABBIN WAKOKIN SHEHU MP.

Wakokin hausa Zafafa masu dadi sosai.

Assalamu alaikum warahamatullahi ta,ala wabarakahutu bayan dubin gaisuwa irin ta addinin Musulunci ta rera fatan kowa yana cikin koshin lafiya Allah yasa haka ameen ina masoya ma,abota sauraron wakokin hausa masu mutukar sanya farin ciki da annushuwa alokacin saurara.

Yauma ga shahararren mawakin naku daya tamkar dubu cikin dukkan mawakan Hausa Alhaji Shehu mp ya saki wasu sabbin wakokin sa masu mutukar faranta ran dukkan masoyansa ma,abota sauraron wakokin sa dare da rana wakokin masu mutukar dadi sosai.

Shehu mp yayi wani muhimmin bayani ga dukkan masoyansa na fadin duniya baki daya inda yace dare da rana bashi da wani burin daya wuce kokarin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoyansa baki daya har kullum wan nan shine burinsa ina kara godiya ga masoya baki daya cewar mawakin Shehu mp.

SHEHU MP 1
SHEHU MP 2
SHEHU MP 3
SHEHU MP 4
SHEHU MP 5
SHEHU MP 6
SHEHU MP 7
SHEHU MP 8
SHEHU MP 10
SHEHU MP 11
SHEHU MP 12
SHEHU MP 13
SHEHU MP 14
SHEHU MP 15
SHEHU MP 16
SHEHU MP 17
HUBBI BY SHEHU MP
BAN DA KAMARKI BY SHEHU mp
Shehu mp yayi wani muhimmin bayani ga dukkan masoyansa na fadin duniya baki daya inda yace dare da rana bashi da wani burin daya wuce kokarin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoyansa baki daya har kullum wan nan shine burinsa ina kara godiya ga masoya baki daya cewar mawakin Shehu mp.

Back to top button